Da wuya idan dan kwallon West Ham United, Diafra Sakho zai dawo buga wa kungiyar wasanni a bana, bayan da yake yin jinyar raunin da ya yi a bayansa tun cikin Nuwamba.
Posted on 23 March 2017.
Da wuya idan dan kwallon West Ham United, Diafra Sakho zai dawo buga wa kungiyar wasanni a bana, bayan da yake yin jinyar raunin da ya yi a bayansa tun cikin Nuwamba.
Posted in BBC Sport OnlineComments Off on Da kyar ne Sakho ya sake buga wasa a kakar bana